iqna

IQNA

aiwatar da
Tehran (IQNA) Hukumomin kasar Saudiyya sun sanar da gaggauta aiwatar da shirin raya masallacin Harami karo na uku domin fadada wannan wuri mai tsarki, bisa dogaro da abubuwan tarihi na gine-gine da fasaha na Musulunci, da kuma bukatun zamani.
Lambar Labari: 3488916    Ranar Watsawa : 2023/04/04

Tehran (IQNA) Bankin Rasha na shirin aiwatar da wani sabon shiri na bunkasa harkokin bankin Musulunci a jamhuriyar Chechnya da Dagestan.
Lambar Labari: 3487677    Ranar Watsawa : 2022/08/12

Tehran (IQNA) a cikin tsarin karatun kur'ani da aka aiwatar a kwanakin arbaeen Usama Karbala'i na daga cikin jerin makaranta
Lambar Labari: 3486364    Ranar Watsawa : 2021/09/29

Gwamnatin Amurka ta fara yin nazari kan rufe kurkukun nan da ta gina a tsibirin Guantanamo na kasar Cuba.
Lambar Labari: 3485874    Ranar Watsawa : 2021/05/03